Semovita and Granut soup
Semovita and Granut soup

Hello everybody, I hope you are having an incredible day today. Today, we’re going to prepare a special dish, semovita and granut soup. It is one of my favorites. For mine, I will make it a little bit tasty. This will be really delicious.

Semovita and Granut soup is one of the most popular of recent trending foods in the world. It is simple, it is fast, it tastes yummy. It is enjoyed by millions every day. They are fine and they look wonderful. Semovita and Granut soup is something which I have loved my entire life.

To begin with this particular recipe, we must prepare a few ingredients. You can have semovita and granut soup using 14 ingredients and 6 steps. Here is how you can achieve it.

The ingredients needed to make Semovita and Granut soup:
  1. Get Garin semovita
  2. Make ready Ganyen alayyahu da yawa
  3. Prepare Ganyen alayyahu da yawa
  4. Make ready 6 Attaruhu
  5. Get Ganyen ugu
  6. Make ready 8 Tattasai
  7. Prepare 3 Albasa manyan
  8. Take 5 Tumatir
  9. Prepare Stock fish
  10. Make ready Baked fish
  11. Take Meat
  12. Get Maggi
  13. Get Coriander seeds, Spices da garlic powder
  14. Prepare Man kuli rabin gwangwani
Steps to make Semovita and Granut soup:
  1. Da farko za a dora ruwa akan wuta a barshi yayi tafasa biyu, sai a kawo garin semovita a tuka har zuwa yayi kaurin da ake so, sannan a yayyafa masa ruwa a saman shi a maida shi kan wuta ya turara, in ya turara sai a sauke a kara tukawa a kwashe a leda ko flask.
  2. Za a markada kayan miya a zuba a tukunya tareda sanya mai a ciki, sai a kawo nikakkiya gyada a zuba a ciki, a zuba maggi tareda ruwa cikin kofi 2 da rabi, sai a juya tareda rufeshi.
  3. In yayi minti 5 sai a kawo stock fish tareda baked fish a zuba a ciki, a sa spices a juya.
  4. Bayan minti 5 sai a kawo nama soyayye ko silalle a zuba a ciki tareda garlic powder, a rufe su yi ta dahuwa har zuwa ruwan ya kafe gyadar ta dahu, (in ruwan y kafe gyadar bata dahu ba a iya kara ruwan zafi)
  5. In ya zamana babu ruwa a ciki sosai sai a kawo ganyen ugu a zuba, bayan minti 2 a kawo alayyahu a zuba tareda yankakkiyar albasa, a rufe domin ruwan alayyahun ya kafe, an juya an ga ba ruwa a ciki sai a sauke.
  6. #Note: kar a sakarwa miyar wuta d yawa sbd gyadar za ta ringa kamawa, sannan miyar bata bukatar mai da yawa sbd man da ke jikin gyadara.

So that is going to wrap this up for this special food semovita and granut soup recipe. Thank you very much for reading. I am confident you can make this at home. There’s gonna be interesting food at home recipes coming up. Don’t forget to save this page in your browser, and share it to your loved ones, friends and colleague. Thank you for reading. Go on get cooking!