Hello everybody, I hope you are having an amazing day today. Today, I will show you a way to prepare a special dish, sinasir, masa and egusi soup. It is one of my favorites food recipes. This time, I am going to make it a little bit unique. This is gonna smell and look delicious.
The best nigerian egusi soup recipe egusi soup recipe : sisi jemimah. How to make FUFU and EGUSI SOUP/STEW for your viral TikTok African food challenge. Egusi soup is very quick & simple to make, there are different ways too!
Sinasir, masa and egusi soup is one of the most well liked of current trending foods in the world. It is appreciated by millions daily. It is simple, it is fast, it tastes delicious. They are fine and they look fantastic. Sinasir, masa and egusi soup is something which I have loved my whole life.
To get started with this particular recipe, we have to first prepare a few ingredients. You can have sinasir, masa and egusi soup using 20 ingredients and 20 steps. Here is how you cook it.
The ingredients needed to make Sinasir, masa and egusi soup:
- Take For sinasir
- Get 3 cups rice (shinkafan tuwo)
- Prepare Half cup sugar
- Prepare 1 table spoon yeast
- Prepare 1 bulb onion
- Make ready Pinch potash
- Take 1 cup oil for frying
- Make ready For the egusi soup
- Prepare 1 cup egusi and cray fish (grinded)
- Prepare 3 medium smoked fish
- Make ready Cow skin /kpomo (boiled)
- Get 1 teaspoon salt
- Make ready 4 knoor chicken cubes
- Make ready 1 teaspoon curry
- Make ready 3 medium size tatashe
- Get 4 large scotch bonnet
- Prepare 1 big tomato
- Get 1 bulb onion
- Take 1 cup vegetable/palm oil
- Get leaves Spinach
Egusi soup is unarguably the most popular Nigerian soup. In my few years as a food blogger and Nigerian food lover, I have learned that different recipes exist across different Nigerian ethnic groups. Delicious home-style masa for your daily satisfaction and variety of soups to choose from. Idan komai ya yi sai ki sauke.
Steps to make Sinasir, masa and egusi soup:
- Da farko shinkafan ki ya kasance na ruwo maana faran shinkafa, idan akwai datti sai ki zauna ki guara shi tas.
- Bayan kin gyara zaki zuba ruwa ki wanke ta yadda ya kamata sai ki cire rabin cup daya daga cikin cup 4 ki tafasa rabin
- Sannan saikin zuba ruwa akan sauran cup 3 da rabi ki barta ta jiqa zuwa kamar 2-3 hours
- Bayan ta jiqa zaki ga ta sake fari sosai kamar haka๐
- Sai ki dauko rabin cup da kika tafasa ki hade su ki markada
- Bayan kin markada saiki kawo yeast din ki 1 table spoon ki juye a kai kiy mixing sosai sannan ki rufe shi zuwa awa 1 ko biyu, karki bar yeast ya dade a ciki yana saka sinasir ya kwanta yaqi tashi sosai
- Bayan kin dauko indai ya tashi zakiga qullun ki yayi saqa kamar haka๐
- Da ga nan saiki gauraya shi za kiga yayi kauri idan da buqatan qara ruwa sai ki qara amma anaso ya danyi kauri saboda kar ya cabe wajen suya
- Sai ki yayyanka albasan ki ki wanke ki juye akan qullun ki ki mixing.
- Sannan sai kisa sugar kiy mixing anan in qullun ki yayi tsami sai kisa kanwa amma kadan zakisa, sai kiy mixing gaba daya daga nan sai suya.
- Zaki dauko non stickfrying pan dinki ki dora a wuta kisa mai kadan sannan ki deba qullun da ludayi ki zuba, amma kisa wuta kadan saboda ya nuna ta ko ina.
- Da zaran yayi zakiga saman ba sauran qullun yayi saqa sosai kamar haka ๐
- Sai ki cire sinasir din ki yayi๐.
- Egusi soup kayan da kike buqata sune kamar haka๐ zaki hade tatashe taruhu da albasa ki markada saiki tafasa ki soya bakya buqatar kayan miya da yawa saboda egusi ha wadatar
- Bayan kin wanke smoked fish dinki da ruwan dumi zaki saka masa curry dandano ki yanka masa albasa kisa dan gishiri sai ki tafasa shi ki juye ruwan tafashen daban
- Already kin tafasa kpomo/cow skin dinki yayi laushi sai ki dauko tukunyan ki ki zuba mai sai ki juye egusin ki da kika niqa shi da cray fish kina juya shi a hankali ki rage wuta kar ya qone zaki soya for like 10 minutes, sannan saiki dauko ruwan tafasan kifin kina sakawa a hankali kina ci gaba da juyawa saikin juye shi gaba daya.
- Sannan sai ki kawo knoor dinki ki daka shi ki juye kisa salt ki gauraya saiki juye kifin da cow skin/kpomo din cikin miyan ki
- Zaki rufe miyan ki zuwa 20mnts ki rage wuta sosai, sannan sai ki gyara ganyen alayyahun ki ki wanke shi sosai sannan ki yayyanka shi saiki dauko shi ki tsane shi ruwan ya fita
- Daga nan zaki juye shi cikin miyan ki ki kawo curry ki zuba ki juya miyan zuwa 5 minutes ki sauqe karki bar alayyahun ya dahu shikenan.
- Sinasir ๐
Delicious home-style masa for your daily satisfaction and variety of soups to choose from. Idan komai ya yi sai ki sauke. Za a iya cin wannan miyar da tuwon shinkafa, masa ko kuma sinasir. This image does not follow our content guidelines. Egusi soup is an appetizing soup to behold.
So that is going to wrap it up with this special food sinasir, masa and egusi soup recipe. Thank you very much for reading. I am confident you will make this at home. There is gonna be interesting food at home recipes coming up. Don’t forget to bookmark this page on your browser, and share it to your family, colleague and friends. Thank you for reading. Go on get cooking!